Majalisar Dokokin Najeriya ta dakatar da dukkan ziyarar aiki zuwa Afirka ta Kudu, tare da umartar ’yan majalisa da jami’anta da su kaurace wa duk wasu...
Majalisar Dokokin a Najeriya ta bayyana cewa za ta kammala gyaran Dokar Zaɓe ta 2022 kafin ko zuwa watan Disamba na shekara ta 2025, domin tabbatar...
Majalisar Dokokin Najeriya ta ba da shawarar sauya lokacin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa daga watan Fabrairun 2027 zuwa Nuwamban 2026, domin bai wa kotuna isasshen...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe bayan soke nasararsa a zaben da aka gudanar a ranar 18...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya.Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu zanga-zangar...