Featured2 weeks ago
Talauci ne ke tilasta wa yara almajirai bara a tituna — Sarkin Musulmi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya bayyana cewa talauci ne babban dalilin da ke sa yara almajirai fita tituna suna bara, maimakon...