Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da cewa Saudiyya ta amince da ƙarin gurbin kujerun aikin Hajji 10,000 ga Najeriya a shekarar 2027, lamarin da...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta ce kuɗin aikin Hajjin na iya ƙaruwa sakamakon sabbin manufofin da Masarautar Saudiyya ke shirin aiwatarwa. A halin yanzu, kuɗin...
Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta ce ta zaɓi tare da amincewa da kamfanonin jiragen sama biyar da za su yi jigilar maniyyatan Najeriya a aikin...
Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta ce an yi jigilar maniyyatan Najeriya 6,635 zuwa kasar Saudiyya cikin jirage 14 yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Daraktan Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON).Naɗin na jiran amincewar Majalisar...
Wasu mambobin Hukumar Hajj ta Najeriya (NAHCON) sun shigar da takardar koke ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a sauke shugaban hukumar, Prof. Abdullahi...
Hukumar Alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa an rage kudin aikin Hajji na shekarar 2026, bayan shawarar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta kammala binciken otel da cibiyoyin girke-girke a birnin Madina a kokarinta na tabbatar da ingantattun shirye-shirye tun da wuri don...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026 cikin...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana damuwarta kan yadda maniyyata ke jinkirin biyan kudin Hajji, inda ta ce hakan yana iya kawo tsaiko wajen samun...