Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...
A wasan karshe da aka fafata a Gasar Zumunta Cup da ake bugawa a Karamar Hukumar Kumbotso.Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Halin ta kasa Reshen...
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da aka yi a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai suna Malama Khadija ta raba...
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, yayi kira ga al’ummar musulmi da su dage da karanta Al-qur ‘ani maigirma da kuma aiki da abinda...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar...
Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴansanda Usman Alkali Baba hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku.Alƙalin kotun Mai Shari’a Mobolaji Olajuwon...
Kachallan Kutumbawan Kano Alhaji Dahiru Muhammad Maihula ya aike da sakon murna ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero bisa lambar girma ta CFR...
Hukumar kwallon kafar Ukraine ta roki hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ta haramtawa Iran shiga gasar cin kofin duniya da za ta gudana a...