Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma bakin aiki a zauren Majalisar Dattawa yau Talata 07 ga Oktoba, bayan dakatar da ita...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Majalisar Dattawan Nijeriya ta dakatar, ta ce taron barka da sallah da ta yi a mazaɓarta a yammacin Talata duk da haramta...
Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya wadda aka dakatar Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bijirewa dokar hana zirga-zirgar da aka sanya wa jihar Kogi inda ta gudanar da...
Wata kungiyar masu rijistar zabe daga mazabar Kogi ta tsakiya sun mika takardar koke ga hukumar zabe ta kasa (INEC) a ranar Litinin inda suka nemi...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lokoja babban birnin jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta hana...
Malisar Dattawan Kasar nan ta mayar da martani kan koken da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta gabatar a gaban Kungiyar Majalisun Kasashen Duniya (IPU) ta Majalisar Dinkin...