Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Kasa (NBC) ta gargadi masu kafafen yada labarai da ke yada labarai da rahotannin zabukan 2023 da su guji...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, APC, Bola Tinubu ne ke kan gaba a sakamakon da INEC ke fitar wa na zaben shugaban Kasa daga jihohi.Ya...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta Gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar jam’iyyar Labour.Shugaban hukumar ta INEC,...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...
Zauren Bada Shawarwari na jam’iyyun Siyasa na kasa rashen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...
A wasan karshe da aka fafata a Gasar Zumunta Cup da ake bugawa a Karamar Hukumar Kumbotso.Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Halin ta kasa Reshen...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar...
Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴansanda Usman Alkali Baba hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku.Alƙalin kotun Mai Shari’a Mobolaji Olajuwon...
A ranar Asabar din nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga taron hadin gwiwa na Turkiyya da Afirka da ya bayar da goyon baya...