Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
Hukumar kula da bautar ƙasa ta Najeriya (NYSC) ta sanar da cewa za ta buɗe shafinta na yanar gizo domin rajistar masu shirin shiga bautar ƙasa...
Binciken jaridar Saturday PUNCH ya gano cewa wasu jami’o’i da gwamnatin Najeriya ta haramta a Jamhuriyar Benin sun ƙirƙiro wata dabara ta shigar da ɗalibansu cikin...
Ministan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire na Najeriya, Uche Nnaji, ya amince cewa Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba. Wannan na...
Gwamnatin Tarayya ta amince da sabuwar doka wadda ta wajabta cewa duk ɗaliban da suka kammala karatun jami’a ko kwalejin koyarwa – a gida ko ƙasashen...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke haramcin da Hukumar Kula da Aikin Yi wa Kasa Hidima (NYSC) ta sanya kan sanya siket ga...