Ƙasashe da dama sun yi kakkausar suka kan harin da ’yan Houthi suka kai wata tashar rarraba wutar lantarki a birnin Madina na Saudiyya, tare da...
Jiragen yaƙin Pakistan sun kai hare-hare cikin ƙasar Afghanistan, inda suka yi ruwan bama-bamai a wasu sassan Kabul da Kandahar da Paktia. Lamarin na zuwa ne...
Jami’ar Ahmadu Bello University (ABU), Zaria, ta karyata wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na cikin wani shirin...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ta bayyana cewa kasashen Afghanistan da Pakistan sun amince su tsagaita wuta, bayan cimma yarjejeniya a wani zaman sulhu da aka gudanar...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yaƙin India biyar, kamar yadda kafofin watsa labaran gwamnati da na ƙasar Pakistan suka bayyana.Sun ɗauki wannan mataki ne bayan...