Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunan Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, a matsayin...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, bisa zargin haɗa baki wajen aikata laifi, ƙirƙirar takardu da kuma yin kamanceceniya...
Sanata Rochas Okorocha ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin inuwar jam’iyyar (APC).Tsohon gwamnan na jihar Imo ya bayyana hakan...