Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa.Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya Alhamis...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...