Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce har yanzu shi ɗan Jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar ne, kuma ya fi so a rinƙa alaƙanta shi da...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta soke nasarar da Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal na jam’iyyar PDP ya samu.A cewar kotun, hukuncin da...
A cikin shekaru 43 da suka gabata da na kasance mai bincike, akwai ɓangarori biyu da na ƙi karkatar da aikin bincikena akai: siyasa da addini....
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...