Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026.Jihohin sun...
Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen...
Duk da cewa jihar Taraba ta karɓi sama da Naira biliyan 2.2 daga asusun muhalli a shekarar 2025, ambaliyar ruwa ta sake afkawa wasu sassan Jalingo...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan ta’adda ne sun kashe Udeng Ibrahim Yamusa, basaraken masarautar Yukuben da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba.Gidan Talabijin...