Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi.A...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta soke nasarar da Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal na jam’iyyar PDP ya samu.A cewar kotun, hukuncin da...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna ta kori Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APCDan takarar jam’iyyar PDP, Isah Mohammed Ashiru ne ya shigar...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi.Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu, kuma...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, a ranar Laraba, ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na ranar Asabar da ta gabata ya kasance...
Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar Laraba...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya.Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu,...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, APC, Bola Tinubu ne ke kan gaba a sakamakon da INEC ke fitar wa na zaben shugaban Kasa daga jihohi.Ya...