Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna neman shugabanta na kasa, Abdullahi Ganduje, ya sauka daga mukaminsa.Masu...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya.Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu zanga-zangar...