Connect with us

Labarai

Kaduna: Fusatattun matasa sun kashe masu kai wa ƴan bindiga bayanai

Gwamnatin jihar Kaduna, ta tabbatar rahoton kisan gillar da wasu fusatattun matasa suka yiwa wasu mutane 3 da ake zargin masu bai wa ƴan ta’adda bayanan sirri ne, a yankin zangon Aya dake karamar hukumar Igabi.

Kwamiahinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan, ne ya tabbatar da kisan ga manema labarai da yammacin yau Talata.

Ya ce, matasan sun yi wa gidan mutanen da ake zargin ƙawanya ne, waɗanda suka haɗar da mai gidan mai suna Abdullahi gobirawa da matarsa  Binta Abdullahi da kuma ɗansu Hassan Abdullahi inda suka kashe su baki ɗaya daga bisani suka ba kwa wa gidan wuta.

Kwamishinan ya kuma ce, gwamnan jihar Malam Nasir El’rufai, ya bayyana ɓacin ransa game da ɗaukar doka a hannu da matasan suka yi.

Haka kuma gwamnan ya yi Alla-wadai da faruwar lamarin tare da buƙatar jami’an tsaro su gudanar bincike kan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet