Connect with us

Labarai

Sojoji sun yi nasarar kashe ƴan bindiga fiye da 100

Shalkwatar tsaron Najeriya ta ce, dakarun soji, sun yi nasarar hallaka ƴan tada ƙayar baya na Boko Haram fiye da 38 a cikinsu har da sabon shugaban ƙungiyar tada ƙayar baya ta ISWAP Mallam Bako.

A cewa hukumomin tsaron sun samu nasarar ne a hare-haren da suka riƙa kaiwa ta sama da ƙasa cikin makonni biyu karkashin shirin Operation Haɗin Kai a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Haka kuma sun ƙara da cewa hare-haren sun sanya ƴan Boko Haram da iyalansu fiye da 1,000d miƙa wuya.

BBC ta ruwaito cewa a hirarta da wani jami’i a sashen hulda da manema labarai AbdulSalam Sani ya ce, sojojin su na samun nasara a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya a yaƙin da suke yi da ƴan fashin daji.

Haka kuma ya ce nasarorin da suka samu sun haɗar da kashe ɓarayin daji fiye da mutum 70, waɗanda fiye da 50 daga cikinsu ƴan shiyyar Birnin Gwarin jihar Kaduna ne.

Sai kuma nasarorin da aka samu a jihohin Zamfara da Katsina da Kebbi a cewar dakarun sojin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet