Connect with us

Tsaro

Jigawa: Ƴan sanda sun cafke masu sha da masu sayar da kayan maye fiye da mutum 100

Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce, jami’anta sun cafke wasu ɓata garin matasa fiye da su 100.

A cewar rundunar ta kama su ne a ƙananan hukumomin jihar daban-daban, waɗanda suka haɗar da masu sha da masu sayar da miyagun ƙwayoyi da kuma sauran masu aikata manya da ƙananan laifuka.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ASP Lawan Shisu Adamu ya fitar da yammacin yau Talata.

Sanarwar ta ce, ƴan jami’an sandan sum cafke matasan ne sakamakon wasu jerin samame da suka riƙa kai wa maɓoyarsu.

Haka kuma ta cikin sanarwar ASP Lawan Shisu Adamu, ya ƙara da cewa yayin samame, sun jami’an ƴan sanda sun yi nasarar kama wani babur mai ƙafa biyu da tabar Wiwi da maganin tari watau Syrup da sauran wasu kayan maye.

Haka kuma sanarwar ta ce, kwanishinan ƴan sandan jihar Aliyu Sale Tafida, ya bada umarnin gurfanar da matasan a gaban Kotu da zarar an kammala bincike a kansu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet