Connect with us

Labarai

Katsina: Ƴan sanda sun ceto mutane 11 daga hannun ƴan garkuwa

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ceto wasu mutane 11 daga hannun masu garkuwa da mutane da suka sace su a Sabon Garin Safanao.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Gambo Isah ne ya bayyana hakan yayin da rundunar ke gabatar da mutanen ga iyalansu a shalkwatar rundunar da yammacin jiya Lahadi.

Ya ce, an sace mutanen ne tun a ranar Juma’a 12 ga wannan wata da Mike ciki na Nuwamba.

Hak kuma, Rundunar ƴan sandan ta Katsina, ta ce, ta daƙile wani yunƙurin ƴan bindiga na kai hari ƙauyen Gidan Duka da ke yankin ƙaramar hukumar Ƙankara.

SP Gambo Isah ya ce rundunar ta ƙwato dabbobi Shanu 38 da Tumaki 11 da wani babur mai ƙafa biyu a hannun maharan.

Haka kuma ya ƙara da cewa, ƴan bindigar ɗauke da makamai da suka haɗar da bindigogi ƙirar AK47 da sauransu, sun yi yunƙrin kai hari ƙauyen Dan-marabu jiya Lahadi domin satar dabbobi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet