Connect with us

Labarai

Shugaban ƙaramar hukuma ya tsere bayan da ƴan bindiga su ka kai hari garinsa

A kalla mutane 300 ne ƴan Bindiga suka kora daga kauyukan karamar hukumar Munya ta jihar Naija.

A safiyar Litinin ne ƴan bindigar suka kai harin wanda su ka ƙone gaba daya kauyuka 3 da ke yankin. Babu dai cikakken bayanin asarar da aka yi amma mutane na bayyana cewa, ba su ga ƴan uwansu ba.

Wata majiya daga garin ta gayawa jaridar Sunnews cewa, ƴan Bijilante ne suka so tare ƴan bindigar amma da yake suna da yawa, dole suka ja da baya. Wasu sun ce a kusa da garin akwai jami’an tsaro amma sun ki kai dauki.

Sai dai jin labarin wannan hari ya sanya shugaban ƙaramar hukumar ta Munya, Malam Garba Muhammad Daza tserewa daga gidansa kamar yadda rahotonni su ka bayyana wanda hakan ne ya sanya manema labarai ba su ta bakinsa ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet