Connect with us

Labarai

Jerin abubuwa 8 da Bankin Duniya ya buƙaci Buhari ya yi domin ceto tattalin arzikin Najeriya

Jaridar The Cable ta tattaro wadannan shawarwari kamar haka:

1. Lafta haraji a kan wasu kaya:
Babban bankin na Duniya ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta kara harajin da ke kan sugari, giya da lemu. Wannan mataki zai bunkasa asusun kudin shigan Najeriya.

2. A janye tallafin man fetur: IMF da bankin Duniya sun hadu a kan wannan shawara ta kashe tallafin man fetur. Masanan su na ganin tallafin ya fi amfanar masu kudi, kuma ana asarar tiriliyoyin kudi.

3. A rage cin bashi:
Masanan bankin Duniya sun ce bashin da ke wuyan Najeriya zai fara yi mata yawa nan da 2025 idan aka tafi a haka, don haka aka bukaci a rage cin bashi daga CBN.

4. Kasuwar canji:
Idan gwamnatin Muhammadu Buhari ta bi shawarar bankin, za ta gyara farashin kudin kasashen waje. A halin yanzu farashin kudin kasar waje su na nan barkatai.

5. Bude iyakoki:
Wata shawara da aka bada ita ce a bude iyakokin kasa na Najeriya domin a iya shigo da kaya daga ketare. Ana sa ran yin hakan zai rage tsadar kaya da ake fama da shi.

6. Komawa fasahar zamani:
Ana so nan a shekarar 2022, Najeriya ta rungumi fasahohin zamani. Wannan zai kawo cigaba ta fannin kasuwanci, karfafa harkokin mata da inganta tsaro a kasa.

7. Ceci mai karamin karfi:
Idan aka janye tallafin fetur, za ayi fama da tsadan kaya, don haka aka bada shawarar a kawo manufofin taimakon marasa galihu, musamman raba masu kudi.

8. Gyara aikin tashoshi:
An yi kira ga gwamnatin tarayya ta kawo karshen jinkirin da ake samu wajen shigo da kaya ta tashoshin Najeriya. Wannan kabali da ba’adi su na dakusa kasuwanci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetmarsbahisholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetmatadorbetonwinimajbetmatbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantsahabetsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet