Connect with us

Labarai

Shugabannin ƙananan Hukumomi guda 44 a Kano suna jaddada mubaya’arsu ga Ganduje

Shugabannin ƙananan hukumomi jihar Kano guda 44 sun jaddada goyon bayansu ga shugabancin jam’iyyar APC ƙarƙashin shugabancin Abdullahi Abbas Sanusi da kuma gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

Shugabannin ƙananan hukumomin da ke sun bayyana hakan ne a wani taro da su ka gudanar a yau Litinin a ma’aikatar ƙananan hukumomi ta jihar Kano.

Tun da farko jami’in yaɗa labarai na ƙungiyar ta ALGON kuma shugaban ƙaramar hukumar Birnin Kano, Fa’izu Alfindiki ne ya fitar da sanarwar nuna goyon bayan jim kaɗan da kammala taron.

“Masu girma ciyamomi da kansilolin su Wanda suka Sami wakilcin (House Leaders) din su, na ƙananan hukumomi 44 ƙarƙashin jagorancin mai girma kwamishinan ƙananan hukumomi Hon Murtala Sule Garo, su ka ƙara jaddada goyin bayansu da mai girma gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje da shugaban jam’iyya APC Alhaji Abdullah Abbas”.

A yau ne kwamitin sulhu na jam`iyyar APC mai mulki ya fara zaman sasanta `ya`yanta da ke kukan ba a kyauta musu a zabukan shugabannnin jam`iyyar da aka gudanar a matakai daban-daban.

Kwamitin da ke ƙarƙashin tsohon gwamnan jihar Nassarawa, Senata Abdullahi Adamu ya fara ne da jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet