Connect with us

Labarai

Ba Zai Yiwu Shugaban Kasa Buhari Ya Je Jaje Ko Ina Ba A Kasar Nan- Dingyadi

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ba zai yiwu ya je ko ina ba a faɗin ƙasar nan saboda yawaitar hare-haren ƴan bindiga.

Ministan harkokin ƴan sandan Najeriya Maigari Dingyadi ya bayyana haka, a zantawarsa da BBC, dai-dai lokacin da yan ƙasar ke bayyana ra’ayoyin su kan yanda matsalar tsaro ke addabar Arewacin Nigeria.

KakakiHausa ta rawaito cewa a makon da ya gabatar ne wasu matafiya 23 a cewar rundunar ƴan Sanda a jihar Sokoto aka ƙone su a cikin motar da suke tafiya da nufin yin balaguro.

Jihohin daban-daban a Arewacin Najeriya suna fuskantar wannan matsala ta tsaro yayin da al’umma suka hango shugaban ƙasar a wajen taron ƙaddamar da littafi maimakon zuwa jajantawa waɗanda aka kashe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet