Connect with us

Labarai

Direban Tankar Mai ya rasa ransa a lokacin da ya ke wanke cikin tankin

Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani direban tankar mai, Ɗahiru Aliyu, a defo ɗin NNPC da ke Hotoro, a Jihar Kano.

Kakakin hukumar, Saminu Abdullahi ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Talata.

Ya ce lamarin ya faru ne a ranar Litinin da safe.

“Mun samu kiran kar-ta-kwana da ga wani Shu’aibu Muhammad da misalin 10:59 na safe. Nan da nan mu ka tura dakarun mu wajen,” in ji Kakakin.

Abdullahi ya bayyana cewa marigayin, ɗan shekara 45, ya shiga cikin tankin ne da bokiti da kuma ruwan kumfa domin ya wawanke nason da fetur ya yi a jikin tankin, amma sai ya ja iska ya kuma ce ga garinku nan.

Abdullahi ya ƙara da cewa lambar rijistar tankar itace DKD 411 XF.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet