Connect with us

Labarai

A cikin watanni 16 kacal za a iya kawo ƙarshen ƴan bindiga a Najeriya – Fayemi

Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce za a iya kawo karshen ’yan bindiga a wata 16 da suka rage wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Gwamnan na wadannan kalaman ne a wata tattaunawarsa da gidan talabijin na Arise a jiya Asabar, inda ya ce gurin da ƴan bindigar suke ba boyayye ba ne.

A cewar Gwamnan, jami’an tsaron sun san abin da za su yi su magance matsalar tsaron.

Ya ce muddin aka gaza kawo karshen matsalar a cikin lokacin, to tabbas akwai masu amfana da ita.

“Za mu iya gamawa da wadannan mutanen idan muka jingine batun hakkin bil Adama a gefe da zai iya zuwa daga kasashen waje. Ai su ba fatalwoyi ba ne.

“Mun san inda suke, za mu iya gamawa da su. Ba lallai ne gwamnati mai ci ta iya kammala aikin ba, amma za ta iya cin karfin matsalar.

“Sai dai idan akwai masu amfana da matsalar daga cikin jami’an tsaro, amma babu makawa za a iya murkushe su,” inji Fayemi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escortvipcrpytogiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerGrandpashabetGrandpashabetiptv satın alultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvholiganbet xholiganbetjojobet xjojobet xgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbet girişholiganbet girişholiganbet girişpusulabetgrandpashabetjojobetgrandpashabetjojobet girişjojobetjojobetjojobet girişholiganbetcasibomcasibomgrandpashabetjojobet güvenlikjojobet güvenliksekabetholiganbet girişholiganbet girişmarsbahisholiganbetcasibomcasibomholiganbetholiganbet girişmarsbahispusulabetmarsbahis girişmarsbahismatbetimajbetjojobetjojobetjojobet erişimgrandpashabetgrandpashabetcasibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobet