Connect with us

Labarai

Jami’an DSS Sun Ci Zarafin Ɗan Jarida A Kano

Turka-turka jami’an hukumar DSS sun daki ma’aikacin jarida a lokacin da yake tsaka da gudanar da aikinsa, don sun tare wani mai babbar motar Dangote dake sakon siminti duk da shedu sun ce direban shi ne da gaskiya domin akan hannunsa yake suka tsallako masa, yayin da Dan Jaridar yake daukar rahoto kuma suka dake shi suka kwace masa wayarsa da I’D card, sannan suka kama cece-kuce da jami’an MTD a wajen kan tafiya da motar Dangoten.

“Na zo zan wuce sai naga motar dangote mai daukar siminti sai naje nagani da idon a rawul, kuma ita motar Dangote yayin da zai yi kwana sai ga motar DSS ta sawo kai sai suka zo zasu tafi da motar, wani shedar gani da ido.

Shaidar gani da ido da bai yadda a bayyana sunansa ba ya bayyana mana haka, An fara hayaniya da DSS da direban motar Dangote suna so zasu tafi da shi ya ce babu inda zai je, sai ga jami’an MTD suka zo Suka auna sai suka bawa shi mai motar laifi, sunan a wajen akwai ma’aikacin jarida yana aikinsa yana daukar hoto.

Shedar ya ce yana cikin aikin nasa sai daya daga cikin jami’an DSS ya zo ya rike masa wayarsa wane kai daga ina kake, sai Dan jaridar ya ce don Allah dakata bari na nuna maka wane Ni sai ya zamo I’D card, yana zato ID Card din Ni ina gani amma sai nayi shiru saboda kada na shiga cikin maganar su ba tunda tsakanin jami’ai ne da Dan Jarida, da suka Karbe masa I’D card da wayarsa sai wani daga cikin jami’an ya dake shi daga nan sai ya hau mashin dinsa ban san inda ya nufa ba.

Dan.jaridar mai suna Usman Hamza Usman da ke aiki a Guarantee rediyo ya ce “lokacin da naje daukar rahoto a kan titin Bamphai wajen shatale-tale central hotal na dauki ra’ayoyin jama’a na dauki muryar direban, na zo ina daukar muryar wanda yake abun da ya faru har yayi musu magana suna dukan direban motar ina cikin yi sai wani ya kawomin duka, sai na zaro masa I’D card ya kwace ya kama dukana yaje wajen wani shima ya tsinka I’D card din suka kwace wayar nayi nayi su bani amma suka ki.

Ya ce bayyana musu duk abun da ya dace har naje na sami jami’an KAROTA suka ce baza su shiga ba sai jami’an MTD suka zo suna zasu tafi da motar suma DSS suna cewa su ne zasu tafi da motar, dana fito da I’D card dina mutane suka gani Suka ji tsaron magana, domin idan har Dan Jarida za a yi masa haka ina ga su, a wajen wani Jami’in MTD ya ce ku jabu da shi Dan Jarida ne amma suka ki me yasa nake daukar hoto me yasa nake kaza.

Sun fasa min baki sun tsinkamin maballin riga sannan sun fasa min wayata kuma I’D card dina yana wajen su, to sai na dawo gida na sanar da abun da ya faru yanzu jikin da sauki.

Shugaban kungiyar ‘yan jaridu NUJ kwamared Abbas Ibrahim yace ya zuwa yanzu suna kan bincike akan wannan cin zarafi da aka zargi Jami’an DSS da yiwa dan Uwanmu dan jarida kuma da zarar an kammala bincike zasu fadi mataki na gaba da Za a dauka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet