Connect with us

Labarai

Shekaru 56 Bayan Rasuwar Sardauna: Wanene magajinsa?

Yau shekaru 56 ke nan da rasuwar Firimiyan yankin arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto, bayan wani juyin mulki da sojoji suka yi a shekarar 1966.

A irin wannan rana akan gudanar da tarurruka a sassan yankin arewacin Najeriya domin yin dubi kan irin rawar da marigayin ya taka wajen haɗakan ƙabilu daban-daban da ke yankin.

Juyin mulkin wanda aka yi a ranar 15 ga watan Janairun 1966 ya kuma yi sanadin salwantar rayukan wasu manyan mutane ciki har da Firai ministan Najeriya na farko Abubakar Tafawa Balewa.

Irin gudunmuwar da Sardauna ya bayar wajen ci gaban yankin arewacin Najeriya ya sa ya zama abin misali da kwaikwayo a sassan yankin.

Tarihi ya nuna cewa Sardauna mutum ne da ba ya nuna wariyar addini ko ƙabilanci ko kuma ta yanki.

Wata tambaya da ta fi jan hankulan masharhanta ita ce, shin mene ne ya sa har yanzu Sardauna ke ci gaba da zama abin kwatance da zama a zukatan mutane shekaru 56 bayan rasuwarsa?.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet