Connect with us

Featured

Bayanin Yadda Aka Sami Gawar Yarinya ‘Yar Shekaru 5 Da Haihuwa A Kano

Rahotanni sun bayyana cewa wani malamin makarantar boko mai suna (Noble Kind Academy) shine ya sace Hanifa Abubakar wadda ake kyautata zaton dalibar sa ce.

Yarinyar mai shekaru 5 bayan ta kwashe kwanaki ahannun sa ya nemi aba shi kudin fansa naira miliyan 6 inda jami’an tsaro suka kama shi lokacin karbar kudin.

Bayan tsananta bincike da aka kama shi ranar Laraba, mutumin mai shekaru 35 mai suna Abdulmalik Muhammed Tanko ya bayyana cewa shine ya sace ta daga makarantar wacce mallakinsa ce, kuma ya kaita gidan sa daga baya da ya kula an fara ganewa sai ya kashe ta.

Bayan yayi hakane kuma ya saka gawarta acikin buhu shi da abokin sa Hashim Isyaku mazauna unguwar Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa a Kano suka kaita cikin makarantar sa sukai rami suka binne.

Yanzu haka rundunar Yan sanda a jihar yau Alhamis ta tabbatar da cewa za’a kara fadada bincike kuma a gurfanar dasu a gaban kotu.

An sace Hanifa tun rana 5 gawatan 12 na shekarar da muka yi bankwana da ita a unguwar Dakata Kawaji bayan ta dawo daga makaranta.

Kakakihausa ta rawaito cewa mutumin shine mai makarantar a unguwar Dakata Kawaji, kuma yana da wata irinta a unguwar Tudun Murtala duk a jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet