Connect with us

Labarai

Jakadan Japan A Najeriya Ya Yaba Da Halin Kirkin ‘Yan Nigeria A Kasar Japan

Jakadan kasar Japan a Najeriya, Ambasada Matsunaga Kazuyoshi ya yabawa kokarin hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje.

Jakadan ya bayyana cewa ‘yan Najeriya a kasar Japan na da kirki kuma jakadun Najeriya nagari ne.

Ambasada Kazuyoshi ya bayyana haka ne a lokacin da ya ziyarci shugaban hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, Honorabul AbikeDabiri-Erewa a Abuja.

Ambasada Matsunaga Kazuyoshi ya ziyarci hukumar ne domin inganta tsarin musaya tsakanin al’ummar Najeriya da Japan.

Honarabul AbikeDabiri-Erewa a nata martanin ta ce ta gamsu da kyawawan rahotannin ‘yan Najeriya a kasar Japan da wakilin ya yi.

Ta tabbatar da cewa akwai wata kungiya mai karfi ta ‘yan Najeriya a kasar Japan wadanda suke yin manyan ayyuka, yayin da ta kara da cewa da yawa daga cikinsu sun bayar da gudunmawa daban-daban wajen mayar da martabar Najeriya ta hanyar wasanni da sauran hanyoyin karfafa gwiwa. kuma jakadun Najeriya ne nagari.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet