Connect with us

Kasuwanci

Hukumar NNPC Ta Bukaci Naira Tiriliyan Uku A Matsayin Tallafin Man 2022

Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Najeriya ta bukaci naira tiriliyan uku (N3,000,000,000,000) a matsayin tallafin mai na shekarar 2022.

Ministar Kudi, Kasafin Kudi, da Tsare-tsare ta Kasa, Misis Zainab Ahmed ce ta bayyana hakan ga manema labarai a fadar shugaban kasa bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a ranar Laraba.

“A shekarar 2022, saboda karin farashin gangar danyen mai a kasuwannin duniya, yanzu yana kan dala 80, haka kuma saboda kimar da kamfanin NNPC ya yi na cewa Najeriya na cin lita miliyan 65.7 a kowace rana, wanda za mu kare Karin kudin da ya kai Naira tiriliyan 3 a shekarar 2022,” Ministar ta kara da cewa.

A cewar Misis Ahmed, bisa la’akari da cewa, gwamnatin tarayya za ta yi karin tanadi na Naira tiriliyan 2.557 domin biyan bukatun tallafin da a halin yanzu ya kai kusan Naira biliyan 270 a kowane wata.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet