Connect with us

Featured

Mai Ɗakin Gwamnan Kano Hafsat Ganduje Ta Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyayen Hanifa

A cigaba da kai ziyarar ta’aziyya ga Iyayen yarinyar nan mai shekaru 5 a Kano Hanifa Abubakar, mai dakin gwamnan jihar Kano Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ta kai ziyarar ta’aziyya ga Iyayen ta.

Kakakihausa ta bada rahoton cewa a makon da ya gabata ne aka sami gawar yarinya Hanifa bayan wanda ake zargi Malaminta ne ya sace ta tare da kasheta kuma ya bunneta a makarantar.

Da ta ke bayyana alhini kan lamarin Hafsat Ganduje ta nuna matukar alhininta game da danyan aikin da Malaminta ya aikata.

Daga bisani ta sha alwashin tsayawa tsayin daka wajen ganin an kwatowa yarinyar hakkinta.

Mai dakin gwamnan ta sami rakiyar Shugaban karamar hukumar Nasarawa Honarabul Auwalu Shu’aibu Aranposu, da shugabar Mata ta jam’iyyar APC Hajiya Fatima Abdullahi Dala, da Ma’ajin Jam’iyyar Hajiya Yardada MaiKano Bichi, da sauran masu baiwa gwamna shawara kan fannonin daban-daban na jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet