Connect with us

Labarai

Hukumar NDLEA ta cafke wani ɗan ƙasar India da ke safarar Kodin zuwa jihar Sokoto

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA ta yi nasarar cafke wani ɗan ƙasar India mai suna Vyapak Nutal da laifin shigo da maganin tari mai sinadarin Kodin da aka harmata tu’amali da shi a ƙasar.

Tun da farko jami’an tsaron NDLEA ɗin sun cafke wannan Vyapak ne akan iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar da ke yankin jihar Sokoto.

Jami’an sun kama wannan ɗan ƙasar India ɗauke kwalaben Kodin guda 134,700 da ya ke ƙoƙarin shigo da su cikin Najeriya domin cinikinsu.

Rahotanni sun bayyana cewa wasu manyan motoci ne cike da kwalaben Kodin ɗin su ka taho daga jamhuriyar Benin da nufin shigowa jihar Sokoto, inda aka yi nasarar kama su akan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar da ke Illela bisa taimakon jami’an ƴan sandan farin kaya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet