Ilimi
Ƙungiyar ASUU: Malaman jami’o’i a Najeriya sun tsunduma yajin aiki

Kungiyar malaman jami’oin na Najeriya (ASUU) sun shiga yajin aikin na gargaɗi na tsawon wata ɗaya, inda malamai suka dakatar da koyarwa da sauran ayyukan da suka shafi karatu a daukacin jami’oin gwamnatin tarayya da ke kasar.
Kungiyar ta ce ta shiga yajin aikin ne wanda ya fara aiki daga yau Litinin 14 ga watan Fabrairu saboda rashin aiwatar da yarjejniyar da ta cimma da gwamnatin a shekarar 2009.
Muna tafe da cikakken rahoton….