Connect with us

Labarai

Najeriya na buƙatar ƙarin ƴan tawaye don samun ci gaba – Obasanjo

Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce kasar nan ta na bukatar mutanen da ake kira ƴan tawaye da dama waɗanda za su dinga bayyanawa shugabannin gaskiya ba tare da wata fargaba ba.

Tsohon shugaban da ya ce babu yadda za a yi kasar ta ci gaba muddin kowa na zuba idon sa wajen kallon abinda ke faruwa ba tare da bude baki ana magana ba, ya bayyana damuwa akan yadda Najeriya ta samu kan ta ayau.

Obasanjo ya ce ya zama wajibi ga duk wani mutum da ya tsayawa gaskiya da amana a dinga ganin sa kamar dan tawaye saboda yadda zai dinga tsage gaskiya yana fadawa kowa.

Tsohon shugaban ya ce ba su da wata kasa da za su kira a matsayin ta su, saboda haka suna bukatar karin ‘yan tawaye wadanda za su dubi idanun shugabanni domin fada musu gaskiya ba tare da wata fargaba ba.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito Obasanjo na wadannan kalamai ne wajen kaddamar da wani litaffi da aka wallafa akan shugaban addinin kasar Yarbawa Tayo sowunmi a birnin Abeokuta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet