Connect with us

Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta ƙara kuɗin ciyar da ɗalibai zuwa N100 a kan kowanne yaro

Gwamnatin Tarayya ta ce ta ƙara kuɗin shirin ciyar da ɗalibai na ƙasa da ga N70 zuwa N100 a kan kowanne yaro a makarantun firamare na ƙasa.

Dakta Umar Bindir, Shugaban Shirin Inganta Rayuwar Al’umma na Ƙasa, NSIP, shi ya bayyana haka a taron tuntuɓa na ƙasa na kwanaki biyu da aka gudanar a birnin tarayya Abuja.

Ya ce shirin na ƙarƙashin Ma’aikatar Jinƙai da Rage Raɗaɗin Ibtila’i da Ci gaban Al’umma.

A cewar Bindir, an fara shirin ciyarwar ne tun 2016 kafin ɓullar annobar korona, inda ya ƙara da cewa tun a locakin gwamnati ke fuskantar matsala gurin aiwatar da shirin a kan N70 a ko wanne yaro.

Ya ƙara da cewa sai bayan sun tuntuɓi Ministar Jinƙai da Rage Raɗaɗin Ibtila’i da Ci gaban Al’umma su ka yi mata ƙorafi.

A cewar sa, bayan sun kai mata ƙorafin, sai ta miƙa shi ga Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda shi kuma ya bada umarnin a ƙara kuɗin zuwa N100 a kan ko wanne yaro.

Bindir ya kuma yaba wa Ministar bisa bada haɗin kai don ganin cewa an aiwatar da shirin kan lokaci da kuma samun nasarar sa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet