Connect with us

Labarai

Yadda jami’an tsaro su ka kashe ƴan fashi 200 cikin kwana huɗu a Jihar Neja

Kimanin ‘yan bindiga 200 ne jami’an tsaro suka halaka a jihar Niger da ke yankin Arewa maso Tsakiyar Najeriya, inda ake fama da matsalar rashin tsaro.

Kwamishina mai kula da al’amuran tsaro na yankin Emmanuel Umar ne ya bayyana hakan, inda ya ce lamarin ya afku ne lokacin da jami’an tsaron ke kokarin kakkabe ‘yan bindigar da suka addabi mutane da sacewa domin neman kudin fansa a wannan yankin.

Haka kuma kwamishinan ya ce daga cikin wadanda aka halaka har da wasu shugabannin ƴan bindigar, yna mai cewa sun kwace baburan ‘yan ta’addan 60 da kuma wasu muggan makamai.

Ya ƙara da cewa an yi fafatawar a yankunan Kundu da Babanlaba na ƙananan hukumomin Rafi da Mariga tsakanin Lahadi zuwa Laraba da suka wuce.

Jami’an tsaro biyu ne suka rasa rayukansu yayin gumurzun, in ji kwamashinan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet