Connect with us

Labarai

Dubban ƴan PDP Kwankwasiyya a Jigawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC

Dubban ƴan PDP Kwankwasiyya a Jigawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC

Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru Abubakar, ya karbi mambobin jam’iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya a hedikwatar jam’iyyar APC da ke Dutse babban birnin jihar.

Mambobin Kwankwasiyya da suka zo hedikwatar jam’iyyar a yawansu sun ce sun sauya sheka ne zuwa APC saboda irin halayen jagoranci da gwamnan jihar Jigawa ya nuna tun farkon gwamnatinsa.

Shehu Garu wanda shi ne jagoran tafiyar Kwankwasiyya a jihar Jigawa ya ce aniyarsu ta ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC ya zama dole domin ciyar da jihar da kasa gaba.

Haka kuma Gwamna Badaru ya kaddamar da zababbun shugabannin jam’iyyar APC na ƙasa.

Gwamnan ya yi kira ga ‘ya’yan jam’iyyar da su dukufa wajen wanzar da hadin kan da ake da su a cikin jam’iyyar domin samun saukin samun nasara a zaben 2023 mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabet