Connect with us

Featured

Ramadan: Muna Tunatar Da Mawadata Su Taimakawa Talakawa Da Kayan Abinci – Atiku Kawai Media Group

Amadadin jagorancin mu na kasa baki daya, da kuma shugaban nin mu na arewa maso yamma muna taya al’umma musulmai murnar shigowar wannan watan mai albarka.

Muna fatan Al’umma musulmai za suyi amfani da wannan damar wajan komawa ga Allah madaukakin Sarki, tare da yiwa kasa addu’oin zaman lafiya da kwanciyar hankali, da neman dauki daga wajan Allah akan halin da talakawan Najeriya suke ciki na kunchin rayuwa da tsadar kayan masarufi.

Mawadata Kuma muna tunatar dasu kar su manta da talakawa, su taimaka musu da kayan abinchi da sauran abubuwan more rayuwa.

Muna rokon Allah yasa ayi ibadar watan azumin Ramadan Lafiya
Allah ya karbi ibadun mu
Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Allah yasa ayi zabe a shekara mai zuwa cikin adalchi tare da tabbatar da an bawa al’ummar kasa abinda suka zaba daga mataki na kasa zuwa na sama.

Umar Yakubu Ilu
Atiku Kawai Media group
Kano State Chapter

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet