Connect with us

Labarai

Fiye da likitoci 9,000 sun fice daga Najeriya a cikin shekaru biyu – NMA

Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, ta ce kasar nan ta yi asarar sama da likitoci 9,000 ga ƙasashen yamma tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018, wanda hakan ya nuna cewa ƙasar nan na fatarar likitoci.

Shugaban kungiyar ta NMA, Farfesa Innocent Ujah ne ya bayyana haka a taron lakca na shekara-shekara na kungiyar da ya gudana a jiya Litinin a birnin tarayya Abuja.

Ujah ya nuna damuwa game da kalubalen fatarar likitoci a bangaren kiwon lafiya.

Shugaban na NMA ya bayyana rashin amincewa da karancin ma’aikata ganin yadda kasar ke kan matakin likita 1ganduk mutane 5,000.

Da yake korafin cewa hakan ya na yin illa ga tsarin kiwon lafiyar kasar, Farfesa Ujah, wanda kuma shi ne mataimakin sh5ugaban Jami’ar Kimiyyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Otukpo, ya ce Afirka, ciki har da Najeriya, na fuskantar matsalar ma’aikatan lafiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet