Connect with us

Labarai

Watanni 10 da sace ɗaliban makarantar ƴan mata ta Yauri: Wanne hali su ke ciki?

Nan da kwanaki 10 ‘yan matan makaratar sakandiren gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi za su cika watanni 10 a hannun ‘yan bindiga, biyo bayan sace su da kasurgumin dan bindigar nan Dog Gide yayi.

A ranar 17 ga watan Yuni shekarar da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kutsa makarantarsu, inda suka yi awon gaba da gwamman dalibai da malamansu 5 daga makarantar, wadda ta kwana ce.

Sai dai duk da biyan kudin fansa da musayar fursunoni da aka yi a lokuta dabam dabam, har yanzu ‘yan mata 11 na hannun ‘yan bindigar.

A ranar 21 jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa akalla mata 13 da ake garkuwa da su ne aka aurar wa ‘yan bindiga, kuma har wasu daga cikinsu sun dau juna biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet