Connect with us

Addini

Fiye da maniyyata 800,000 ne daga ƙasashen waje za su yi aikin Hajjin bana

Saudi Arebiya ta bayyana cewa maniyyata 850,000 ne, daidai da kashi 85 cikin 100, za su yi aikin Hajjin bana daga cikin mutum miliyan 1 da ƙasar ta ce za su yi ibadar ta bana.

Tashar Al-Arabiya ta rawaito cewa wasu sahihan majiyoyi makusanta sun bayyana cewa alhazan cikin ƙasar 150,000 ne kawai za su yi aikin Hajjin na bana, daidai da kashi 15 cikin ɗari.

Haka kuma majiyoyin sun ce hikimar hakan ta zo ne duba da yadda alhazan ƙasashen wajen Saudiya ɗin ba su samu damar yin aikin Hajji ba a shekarun 2020 da 2021 ba sakamakon annobar korona.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet