Connect with us

Kasuwanci

Ƴan kasuwar rodi sun yi zanga-zangar lumana a Kano kan yanka shaguna

Masu sana’ar sayar da rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar Dala na yanka sabbin shaguna a cikin kasuwar.

Ƴan kasuwar sun gudanar da zanga-zangar lumanar ne a cikin kasuwar a jiya Juma’a da safe bisa jagorancin shugaban kasuwar, Alhaji Isyaku Salisu.

Da ya ke zantawa da manema labarai, shugaban kasuwar ya ce sun gudanar da zanga-zangar ne domin bayyana damuwarsu ga sabbin shagunan da a ke shirin samarwa a kasuwar.

A cewar sa, yin hakan ya saɓawa doka, sabo da yanzu haka suna gaban kotu a kan lamarin, inda ya nuna ɓacin amma duk da haka shugabancin Ƙaramar Hukumar ya aiko a na washe musu kayan sana’arsu don yin shagunan.

“Kawai mun wayi gari wasu sun zo wai su na kokarin kwashe mana kaya. Amma dai ba zamu hana su ba kawai mun nemi su nuna mana shaidar daga Inda su ke, sannan kuma mu ƙirga kayan mu saboda halin yau”. Inji shugaban kasuwar.

Salisu ya kuma yi kira ga gwamanan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da ya duba halin kunci da ƴan kasuwar rodin za su shiga idan a ka yi shaguna, a don haka ya buƙaci gwamnan da ya sanya baki kan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet