Connect with us

Labarai

An kama tsohon shugaban hukumar yaki da cin-hanci ta Kano, Muhuyi Rimin Gado

Jami’an ƴan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Rimin Gado.

Ƴan sandan sun kama Rimin Gado ne a masaukin Gwamnan Sokoto da ke Abuja, inda ya je a tantance shi a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar PDP.

An jiyo cewa ƴan sandan sun tafi da Rimin Gado nan da nan bayan an tantance shi, inda su ka wuce da shi ofishin shelkwatar ƴan sanda ta Abuja.

Majiyoyi na tsaro sun ce za a wuce da shi Kano domin a gurfanar da shi a gaban kotu.

A ranar 28 ga watan Maris ne ƴan sanda su ka dira gidan Rimingado amma ba su samu nasarar kama shi ba.

Idan za iya tunawa dai an dakatar da Rimin Gado ne a cikin watan Yulin shekarar da ta gabata bayan buɗe bincike kan badaƙalar kuɗi da kuma aringizon kuɗaɗen kwangiloli da a ke zargin an baiwa wasu kamfanoni masu alaka da dangin gwamna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet