Connect with us

Siyasa

Kaduna: Gwamna El-Rufai ya zaɓi Uba Sani, tare da jingine Dattijo da sauran masu neman takara

Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da Sanata Uba Sani wakilin Kaduna ta tsakiya a matsayin ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar APC a zaɓen baɗi.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an cimma matsayar ne bayan tattaunawa ta tsawon lokaci da wasu masu neman takarar, inda gwamnan ya bayyana musu zaɓin nasa.

“Mun gana ta kusan sa’o’i uku inda Kowa ya yarda da hukuncin Mallam bayan ya zaɓi Uba a matsayin wanda zai yi takara.

“Muna buƙatar mu yarda da wannan a matsayin hukuncin Allah SWT kuma mu guji maganganun baya da ba dole baa mu ga yadda za mu tafiyar da magoya bayanmu cikin kwanciyar hankali,” in ji wani saƙo da daya daga cikin masu neman takarar ya aike wa jaridar.

Haka kuma jaridar ta kuma gano cewa gwamnan ya buƙaci tsohon shugaban ma’aikata kuma tsohon kwamishinan kasafi da tsare-tsare Muhammed Sani Abdullahi, wanda aka fi sani da Dattijo, da ya sayi fom ɗin takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet