Connect with us

Labarai

Hajjin Bana: Mahukuntan Saudiyya sun fitar da sabbin dokoki ga kamfanonin jirage

Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama ta ƙasar Saudi Arabiya, ta fitar da wasu sabbin dokoki ga kamfanonin jiragen da za su yi jigilar alhazai a bana.

A cewar hukumar, dokokin sun shafi dukkan kamfanonin da za su yi aikin kai wa da kuma kwaso fasinjoji.

Haka kuma hukumar ta buƙaci kamfanonin da su tabbatar da cewa, maniyyatan da za su su kawo sun cika sharuɗan da aka basu dangane da lafiyar su.

Dokokin aka fitar ɗin sun haɗa da, tabbatar da cewa, maniyyatan na bana su kasance waɗanda ba su haura shekaru 65 da haihuwa ba, kana kuma sai sun kammala karɓar allurar rigakafin cutar Corona.

Haka kuma dole maniyyatan su gabatar da shaidar gwajin da ke nuna cewa ba sa ɗauke da Corona, sananan a ji musu gwaji sa’o’i 72 kafin su tashi zuwa kasar ta Saudiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet