Connect with us

Labarai

Zamfara: Yadda ƴan sanda suka kuɓutar da manyan mutane da jariri 2

Rundunar yan sandan jihar Zamfara, ta ce, jami’anta sun kuɓutar wasu mutane su goma sha biyu da kuma jarirai biyu daga wasu masu garkuwa da mutane.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Muhammad Shehu, ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce, Ƴan sanda sun yi nasarar kuɓutar da mutanen ne a wurare daban-daban wanda ɓata garin suka ɓoye su.

Mai magana da yawun rundunar ya ce, Mutanen sun shafe fiye da kwanaki arba’in a maɓoyar ƴan bindigar, kuma jariran biyu dukkan su ƴan kimanin shekara guda ne.

Haka kuma ya ce, sun samu nasarar ne biyo bayan wasu rahotonin sirri da suka samu dangane maɓoyar masu yin garkuwa da mutanen a yankin ƙaramar hukumar Tsafe inda ƴan sanda haɗin gwiwar wasu jami’an tsaro suka yi wa dajin Kunchi Kalgo ƙawanya wanda a nan suka samu nasarar.

SP Muhammad Shehu ya kuma ce, ƙwamishinan ƴan sandan jihar Ayuba Elkanah ya miƙa mutanen da aka ceto ɗin ga danginsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet