Connect with us

Labarai

Dangin mutanen da ƴan bindiga suka sace a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna sun mamaye harabar ma’aikatar sifuri

Dangin mutanen da ƴan bindiga suka sace a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna sun mamaye harabar ma’aikatar sifuri da ke babban birnin taraiya Abuja da safiyar yau Litinin.

Masu zanga-zangar sun bayyana cewa, duk da garkuwa da dangin nasu da ƴan bindigar suka yi, amma gwamnatin tarayya ta gaza ɗaukar mata ko kuma cewa komai a kai.

Haka kuma ya sun buƙaci gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yuwuwa wajen ceto mutanen da ke hannun ƴan bindigar.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa gudanar Zanga-zangar tasu dai na zuwa ne sa’o’i ashirin da huɗu bayan da ƴan bindigar da suke tsare da fasinjojin suka  fitar da wani faifan bidiyo da ke nuna yadda ake zane mutanen da bulalai da kuma sanduna.

Haka kuma jaridar ta ce, duk da cewa an saki wasu daga cikin fasinjojin jirgin bayan biyan kuɗin fansa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet