Connect with us

Labarai

Kano: Kotu ta yanke wa mutumin da ya kashe Hanifa hukuncin kisa

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Abdulmalik Tanko bisa samunsa da laifin kashe dalibarsa Hanifa Abubakar.

Kotun ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Usman Na’abba ta yanke masa hukuncin ne a zamanta na yau Alhamis 28 ga watan Yuli.

Tun da fari, Ana zargin Abdulmalik Tanko wanda malaminta ne da sace yarinyar a watan Disamba bara inda daga bisani aka gano cewa ya kasheta tare da binne ta a wata makaranta mai zaman kanta.

Kotun dai, ta sami Abdulmalik Tanko da laifin tsara yadda aka yi garkuwa da kuma hallaka Haneefa.

Haka kuma kotu ta samu Hashimu Isyaku da laifin haɗin kai wajen kisan Hanifa da ɓoye rahoton aikata laifin garkuwa da ita.

Kotun ta kuma wanke Fatima Jibril daga zargin rubuta wa iyayen Hanifa wasiƙar sanar da su an yi garkuwa da ita.

Sai dai ta same ta da laifin hannu waje yin garkuwa da ɗalibar da kuma masaniyar an yi garkuwa da ita.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet