Connect with us

Ilimi

Ƙungiyar ASUU ta sake yin ƙarin makonni 4 a yajin aikin da ta ke yi

Ƙungiyar Malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta sake yin ƙarin makonni huɗu a yajin aikin da ta ke tsaka da gudanarwa.

Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da guda cikin shugabanninta Farfesa Emmanuel Osodeke ya fitar a yau Litinin.

Ta cikin sanarwar ƙungiyar ta ce,

“Bayan tattaunawa mai zurfi tare da fahimtar gazawar gwamnati a baya wajen cika alkawuranta wajen magance matsalolin da suka taso a cikin yarjejeniyar FGN/ASUU ta 2020 (MOA), taron majalisar zartaswa NEC ya yanke shawarar ƙare wa’adin yajin aiki zuwa wasu makonni hudu domin bai wa gwamnati ƙarin lokaci don gamsuwa da warware dukkan batutuwan da suka rage.

Haka kuma ta ce, “Yajin aikin zai ci gaba ne daga ƙarfe 12:01 na tsakar daren yau Litinin, 1 ga Agusta, 2022.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet