Connect with us

Labarai

Gwamnatin Buhari ta sako Jolly Nyame da Joshua Dariye

Rahotonni daga birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa jami’an hukumar gidan ajiya da gyaran hali na Kuje, sun saki tsohon gwamnan jihar Plateau Joshua Dariye da kuma tsohon gwamnan jihar Taraba Jolly Nyame.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa an saki tsofaffin gwamnonin ne a yau Litinin.

Sarkin nasu dai ya biyo bayan afkuwar da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi musu afuwa bisa hukuncin ɗaurin tsawo shekaru da kotuna suka yanke musu.

A baya dai an samu tsofaffin gwamnonin dumu-dumu da aikata almundahana da kuma yin sama da faɗi a kan kuɗaɗen al’ummar jihohinsu.

Tun a ranar 14 ga watan Afrilun da ya gabata ne shugaba Buhari ya aminci da yi musu afuwa.

Haka kuma jaridar ta ruwaito cewa, mai magana da yawun gidan gyaran halin Chukwuedo Humphrey, ya tabbatar da sakin na su da tsakar rana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet