Connect with us

Featured

Yadda Za Ka Gane Masu Bibiyar Layin Wayar Ka

Daga Abdu Ado kofar Na’isa

A yanzu haka dai ƴan damfara na yin amfani da fasahohi don cutur da mutane wajan bibiyar sirrikansu na banki da na kafofin sada zumunta.

Tuni dai wadannan mutane suke cin karansu babu babbaka wajan yashe kuɗaɗen mutane dake ajiya a bankuna.

Ko kuma su kwace maka akawun na Facebook da dai duk wani abu mai mahimmanci da ya shafi harkar yanar gizo.

KakakiHausa, ta binciko yanda za ka gano masu bibiyar Layin ka na waya.

Idan ka danna *#62# zai nuna maka idan har akwai mai bibiyar sirrinka.

Dabzarar kanga lambar waya to mai wannan layin shi yake bibiyar sirrikan layin wayar ka, idan kuma ba kaga lambar layin wayabba to baka da matsala.

Idan ka na son ka toshe shi ya daina bibiyar layin ka sai ka danna. ##002# da ganan kuma ba zai sake bibiyar ka ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet